Nigeria Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 2 Federal, Jagoranci, Kulawa da iyali, Tambayoyi, Schemeofwork.com
FIRST TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY TWO
HAUSA LANGUAGE PRIMARY TWO AJI BIU ZANGO NA DAYA FIRST TERM
MAKO 1
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Sunayen abubuwa na zahiri da na baÉ—ini. Misali
a.Zahiri – kujera, kwarya, tukunya dasauransu
b.Baɗini – iska, ilimi, haske da sauransu
AYYUKA
Jagoranci Bayani
Kawo Sunaye Zahiri
Da Na BaÉ—ini
Tambayoyi
MAKO 2
JIGO/MAKASUDI
ADABI: Saukaicen Ƙarin Magana da maganyanun azanci.
- Ma’anar Ƙarin Magana
- Ma’anar maganganun azancin Magana.
AYYUKA
Jagoranci
Maganganun a zanci
Bayyana
Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Ƙarin Magana
Misalan Ƙarin Magana:
– cin danko har da su kaza
– azancin Magana dasauransu
AYYUKA
Jagoranci
Kawo Misalan Ƙarin Magana
Tambayoyi
MAKO 4
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Ƙarin gaisuwa da rabe raben su
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani
Tambayoyi
MAKO 5
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Ƙalmonin aiki: yaro ya tafi makaranta. Hauwa tana wanki.
AYYUKA
Jagoranci
Fadar Ƙalmonin Aiki
Rubuta Ƙalmonin Aiki
Tamakawa Dalibai
Tantance Ƙalmomin Aiki
Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Wasan ƘwaiƘwayo
a. Ma’anar was an ƘwaiƘwayo da misalan su.
AYYUKA
MAKO 7
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
- Wasan ƘwaiƘwayo
- Ire-iren wasan ƘwaiƘwayo
- Misalan wasan ƘwaiƘwayo
AYYUKA
Jagoranci
Bayanin Wasan
ƘwaiƘwayo Ƙwatanta wasa
ƘwaiƘwayo
Sa dalibai kwantaa
wasan ƘwaiƘwayo
Tambayoyi
MAKO 8
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Tsabtar muhalli: Ma’anar tsabta da ire-iren su. Misali tsabtar jiki, tsabtar tufafi da sauransu. Tsabtar muhalli da kuma tsabtar abinci.
AYYUKA
Yin jagoranci da bayyani yadda ake tsabtar muhalli Sa dalibe su Ƙwatanta tsaftace
tambayoyi
MAKO 9
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Bayannin yadda ake tsabtar muhalli Muhimmancin tsabtar
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani yadda ake tsaftace muhalli
Sa dalibai Ƙwantanta tsaftace muhalli
Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Ci gaba da tadi: misalign yin Magana cikin dogayen jimla
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani
Tambayoyi
MAKO 11
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Tausayi: koyar: koyar da hanyoyin tausayi wa gajiyayyu
Koyar da hanyoyin tausayi wa dabbobi da tsuntsaye
AYYUKA
Jagoranci Kawo misalign
labarai masu ban
tausayi Tambayoyi
MAKO 12
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Wasannin gargajiya:
a.Koyar da wasan gargajiya
b.Bayanin akan wasan gargajiya na mata da na maza
AYYUKA
Jagoranci
Kawo misalign
wasannin gargajiya
Tambayoyi
MAKO 13: Bitar aikin da ta gabata
MAKO 14: MAKO 13
Nigeria Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 2 Federal, Jagoranci, Kulawa da iyali, Tambayoyi, Schemeofwork.com
SECOND TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY TWO
HAUSA LANGUAGE PRIMARY TWO AJI BIU ZANGO NA BIU SECOND TERM
MAKO 1
JIGO/MAKASUDI
Maimaita ayyukan baya ci gaba.
AYYUKA
MAKO 2
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Cigaba da karatun harufa: haɗa Ƙalmomi su tashi daidai da saukaken jimla
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani
Kawo kalmimi harufa
Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
a.Bayanin Ƙarin Magana
b.Jera Ƙarin Magana da maganganu azana
AYYUKA
Jagoranci
Jera Karin Magana da maganganu azanci
Tambayoyi
MAKO 4
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Ƙarin gaisuwa: kawo yadda ake gaishe da na gaba. Missal iyayi, yaya da sauransu
AYYUKA
Jagoranci
Kawo yanda ake gaisuwa Tambayoyi
MAKO 5
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karatun gaɓoɓɓin kalma
a.Ma’anar gaba
b.Karanta bakakke tare da wasulla
c. Misalign gaɓa misali ra, to, ke, su, shi, ba, da sauransu
AYYUKA
Jagoranci
Bada misalign jimloli ga jeru
Karanta sauke jimloli
Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karantun gaɓoɓɓin kalma: tantance gabbobin Ƙalma
a.Kacici-kacici – ma’anar tatsuniya kacici-kacici
b.Fito da tambayoyi da amsoshin
kacici-kacici. Misali: kulin-kuli fita
AYYUKA
Jagoranci
Bada misalan jimloli gajeru Bada aikin da yara suka yi
Tambayoyi
MAKO 7
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Kacic-kacici: ma’anar tatsuniya kacici- kacici
Fito da tambayoyi da amsochin kacici- kacici. misal: Ƙulin-Ƙuli fita……
shirin baci ba …..
takanda ba kashi ba…….
AYYUKA
Jagoranci
Bada misalan kacici-kacici Takanda ba kasha bad a sauran ire-irensu
Tambayoyi
MAKO 8
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Ƙarin kulawa da iyali:
a.Fidda ayyuka yara a gida
b.Yin bayanin ayyukan yara a gida
AYYUKA
AL’ADU:
Ƙarin kulawa da iyali:
a.Fidda ayyuka yara a gida
b.Yin bayanin ayyukan yara a gida
MAKO 9
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Ƙarin kulawa da iyali
a.Hakin uba akan iyali
b.Hakin uwa akan iyali
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani da misalign
Sa dalibai su kawo misalai
Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Ƙarin kulawa da iyali
a.Hakin miji akan matarsa
b.Hakin miji akan yayansa
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani da misalai
Tambayoyi
MAKO 11:Bitar aikin da aka koyar abaya
MAKO 12:Â Jarabawa
THIRD TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY TWO
HAUSA LANGUAGE PRIMARY TWO AJI BIU ZANGO NA UKU THIRD TERM
MAKO 1
JIGO/MAKASUDI
Maimaita aikin baya
MAKO 2
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Ci gaba da rubutun hurufa: haɗa Ƙalmomi su tare da saukakken jimla
AYYUKA
Jagoranci
Bayyana aikin rubutu harufa da misalai
Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karanta saukakken jimla gajeru
AYYUKA
Jagoranci
Kawo bayyani aikin jimla da misalai
Tambayoyi
MAKO 4
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Almara: Ma’anar almara da misalam almara
AYYUKA
Yin muhawa tsakanin yara
MAKO 5
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Ire-iren almara:
- Almarar wasa kwakwalwa
- Almarar raha
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani da misalin ire-iren almara
Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Tarkace/karikacan cikin gida. Misali randa, gado, bargo dasauransu
AYYUKA
Maimaita sunayen karikitan cikin daki
MAKO 7
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Tantance tarkacen cikin gida:
a.Na tsakar gida
b.Na daki
AYYUKA
Kawo sunayen karikitan cikin gida
MAKO 8
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Rubuta gaɓoɓɓin kalma:
- Bakakke: s, Å¡, Å›, t, h
- Wasulka: I, e, a, o, u
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani akan rubutun baƘaƘƘe.
Misalan su da wasula
Tambayoyi
MAKO 9
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Rubuta gaɓoɓɓin kalma misali: S = Sha, S = Tsaniya, T = Tafi, dasauransu
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani
Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Tatsuniya: Bayana tatsuniya
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani tatsuniya da misalan su
Tambayoyi
MAKO 11
JIGO/MAKASUDI
Fito da sako da darasin da ke cikin tatsuniya
AYYUKA
Jagoranci
Bayyani akan sako da darusa da ke cikin tatsuniya
Tambayoyi
MAKO 12: Bitar aikin da aka koyar a baya
MAKO 13: Jarabawa