Nigeria Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 3 Federal, Jagoranci Bayani, wasan KwaiKwayo, Schemeofwork.com
FIRST TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY THREE (3)
NIGERIA LANGUAGE (NL)
HAUSA LANGUAGE PRIMARY THREE AJI UKU
ZANGO NA DAYA FIRST TERM
MAKO 1
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Cigaba da tadi
- Yi Magana a cikin dogayen jimloli, misali: sunayen mutane, malami da sauransu
- Sunayen masu sana’a. misali: makeri, baduku, masuce ds
AYYUKA
Jagoranci Zana wa yara suna Dubawa Tambayoyi
MAKO 2
JIGO/MAKASUDI
ADABI: Gajerun wasan KwaiKwayo Ma’anar wasan KwaiKwayoBayana saukakan sigogin wasan KwaiKwayo  Â
AYYUKA
Jagoranci Bayani
Kwatanta wasa Kaaranta wasa Fito da darusa atsakaninsu tare da malami
MAKO 3
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Wasan KwaiKwayo
a.Gajeren wasan KwaiKwayo
b.Fadin sunayen yanwasan KwaiKwayo
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Kwatanta sunan yan wasa
MAKO 4
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Wasan KwaiKwayo
a.Fitar da darusa wajen wasan KwaiKwayo
b.Kyawawan dabi’u
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Fitar da darusan wasa
MAKO 5
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
a.Fassaran ma’ana KwaiKwayo dabi’u
b.Na’oin Kyawawan dabi’u
misalan na’oin amana, gaskiya, hakuri, Kwazo, adaki, biyyaya ds
AYYUKA
Jagoranci
Kawo misalan nao’in Kyawawan dabi’u Bayani/Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
a.Kyawawan dabi’u
b.Bayanin na’oin Kyawawan dabi’u
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Fitar da darusa wasa
MAKO 7
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karin Kidaya: ashirin da daya zuwa hamsin (21-50)
AYYUKA
Jagoranci
Fadar misalan alkahuman Kidaya daga 21-50
MAKO 8
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Tsabtar abinci ma’anar abinci Bayanin tsabtar abinci misali wanke nama, rufe nama, dafa/gasa nama da kuma gujewa
AYYUKA
Sauraron bayani akan tsafta abinci daga Malami Alwatar da wani bangare na tasfta Tambayoyi
MAKO 9
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Muhimmancin tsabta
AYYUKA
Jagoranci Muhimmanci tsafta Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Ci gaba da sunaye
a.Rabe-rabe sunayen abubuwa masu raid a marasa rai
b.Jera sunayen abubuwa masu rai
c.Jera sunayen abubuwa masu rai
AYYUKA
Jagoranci
Bayani akan rabe-rabe sunayen abubuwa Jere sunayen Tambayoyi
MAKO 11
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Karin wasanin gargajiya misali
a.Tafa-tafa, yara kurisa
b.Misalan wasa na motsa jiki
AYYUKA
Jagoranci yadda ake wasanni Bayani muhimancin wasanni
Aikata wadansu wasanni
MAKO 12
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karin Kalmonin aiki:
a.Aikatau aikin kalma
b.Tantance aikin kalma
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Tantance aikin kalma
MAKO 13: Bitar aikin baya
MAKO 14: Jarabawa
SECOND TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY THREE (3)
HAUSA LANGUAGE PRIMARY THREE AJI UKU
ZANGO NA BIU SECOND TERM
MAKO 1
JIGO/MAKASUDI
Maimaita aikin baya
MAKO 2
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karin karatu: Matsakaiciyar labarai
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani akan labari
c.Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Maimaita labarai
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani akan labari
c.Tambayoyi
MAKO 4
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Cigaba da waKoKi:
a.Ma’anar waKa
b.Misalan waKoKi
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Kawo Sunfarin WaKoKi
c.Rera WaKoKi
d.Sauraron
e.Tambayoyi
MAKO 5
JIGO/MAKASUDI
Maimaita waKoKi da suka saurara
a.Wasan tashee
b.WaKoKin ilimi
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Kawo sunfufin waKoKi
c.Rera waKoKi
d.Sauraron
e.Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Karin Magana da zauranci.
a.Bayana Karin Magana da azanci
b.Kawo Karin Magana da maganganu azanci
AYYUKA
a.Jagoranci.
b.Ba da misalign zaurance
c.Tambayoyi
MAKO 7
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Kawo Karin Magana da maganganu azanci
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Kawo ire-iren Karin Magana
c.Tambayoyi
MAKO 8
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Gabatr da zaurance.
a.Ma’anar zaurance
b.Bayani akan zaurance
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Tambayoyi
MAKO 9
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Zaurance:
a.Maganganu zaurance da misalai. Zuddu, keke, wada, gaba
b.Za, ba, ka, baje ds.
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Tambayoyi
d.Kawo ire-iren zaurance
Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Kula da iyali
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani akan iyali
c.Tambayoyi
MAKO 11: Bitar aikin baya
MAKO 12: Â Jarabawa
THIRD TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY THREE (3)
HAUSA LANGUAGE PRIMARY THREE AJI UKU
ZANGO NA UKU THIRD TERM
MAKO 1
JIGO/MAKASUDI
Maimaita aikin mako baya
MAKO 2
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Karin rubutu:
a.Jagoranci
b.Yin bayani
c.Tambayoyi
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Tarihi da hikayoyi
a.Jagoranci akan tarihin bayajida
Bada labari
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Tambayoyi
MAKO 4
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Hikayoyi da tarihi
a.Labarain Hausa baKwai
b.Labarin Hausa banza baKwai
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayanin Hausa baKwai da banza baKwai da
c.Tambayoyi
MAKO 5
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Karin karikican/tar kacen cikin gida:
a.Kawo jerin karikica/tarkacen gida
b.Karin tarkacen cikin gida
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Kawo sanfurin wadansu karikitan cikin gida
c.Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/MAKASUDI
AL’ADU:
Karin karikacan cikin gida.
Tantance bayani karikikan cikin gida.
a.Na dakin girki, misali ludayi, mara ds.
b.Na bayan daki, misali sabulu, soso, dutsen goga Kafa, ds
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Tarkacen dakin girki da bayan daki
d.Tambayoyi
MAKO 7
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Tayar da harufa: Ma’anar harufa
Jagorancin rubutun harufa, misalai b, b, d, d, k, K, f ds
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Kawo akan allo
d.Tambayoyi
MAKO 8
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Tayar da harufa: Ma’anar wasull.
a. Jagorancin bubutun wasulla, misali I, e, a, o, u
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c. Tambayoti
MAKO 9
JIGO/MAKASUDI
ADaBI:
Karin tatsuniya:
a.Kawo tatsuniya
b.Muhimancin tatsuniya
c.Fito da darusa tatsuniya
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Kawo tatsuniya da muhimancin tastuniya
c.Daruda dake cikin tambayoyi
MAKO 10
JIGO/MAKASUDI
ADABI:
Ci gaba de tasuniya
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani
c.Tambayoyi
MAKO 11
JIGO/MAKASUDI
HARSHE:
Kara rubutun gabobbin kalma
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani da tambayoyi
MAKO 12
JIGO/MAKASUDI
Bitar aikin da ta gaba
AYYUKA
a.Jagoranci
b.Bayani da
c.Tambayoyi