Access Lagos State Free Hausa Language Scheme of work for SSS3. SS3 Hausa Curricula for Senior Secondary School –Schemeofwork
SSS3 Hausa Scheme of Work First Term
HARSEN HAUSA AJALI NA DAYA
MAKO | BATU | MAKASUDI | KAYAN AIKI |
DAYA | Jarrabawa/Bita | Daliba za su amsa dukkan tambayoyin su | Takarda Jarabawa |
BIYU | Bukukuwa Hausawa | Dailibai za su iysa 1] sun ma anar bukukuwa Hausawa 2] Yi gane iren-iren bukukuwa 3] gane yadda ake yi su 4] yi gane minmali bukukuwa | Radiyo, kaset, Rikoda Hotuna Labarum zane-zane |
UKU | Ka’idojin rubutu | Dailibai a nanza su iya 1] Yi rubuta labara a cikin harshen Hausa daidai 2] Gyara kurakurai a cikin I] littattafai Ii] Jaridu Iii] ivujalla | Allo, Jaridu litattafai |
HUDu | Adab | Daibai za su iya 1] fayyace Adabi 2] Yi aiki kan yaddi kamatilo ke canzawa zuwa jami | Majallu jaridu |
BIYAR | Nazarin BUBE | Daibai za su Iya 1] Karanta da nazarin littafi labara 2] sarrafa harshe 3] Yi amfani das hi | Littafin kagaggen Labara da jigo, salo safafa harshe |
SIDA | Raben-Raben Wakokin Makada | Za su yi iya 1] rane-raben wakoki makada 2] gane iren-iren makada dangane da nau –oin wakokin da sukan tsara | |
BAKWAS | Dangantakar Iyali | Dalibai za su iya 1] ma anar dangantakar iyali 2] fayyace jangantakar su da mutance da suke wurir sukaka , uba uwa | Hotuna jadawali bishiyar Tushen zuriya |
TARA | Nazarin littafin rubutacciyar wakar | Za su iiya 1] gane sakon do waka ta 2] tsari da kunna salo da sarrafa harshe 3] fahinci zubi tsari | Littattafai Rediyo Bidiyo Kaset rikoda |
MAKO | BATU | MAKASUDI | KAYAN AIKI |
Goma | Fassaraa Aikace | Ya kasance, za su iya 1] fassara labara ko jawabi 2] fassara waka 3] Yi fassara da kyakkya war fassara (mai yana) | Rediyo |
GOMA SHA DAYA | Fassara a aikace | Za su iya 1] Yi fassara daidai 2] Fassara labara da rubuce-rubuce 3] Yi ambanta bambamce a cikin fassara | Littafi labara Mujalla Jaridu Radiyo |
GOMA SHA BIYU | BITAJ | | |
SHA BIIYU DA UKU | ARRABAWA | | |
Hausa Language Scheme of Work SSS3 Second Term
MAKO | BATU | MAKASUDI | KAYAN AIKI |
DAYA | JRRABAW / BITA | Za su iyu Amaa dukkan tambayayi acikin aiki | Takarda Jarrabawa |
BIYU | BITA AKN KAN JINSI HARSHEN HAUSAWA | Za su ya 1. Yi bayyana jinsin kama 2. Fayyace iren dafin da kan zp a karsen kalma, namiji da ta mata. | Littattafai Rediyo |
UKU | BITA KAN NAZARIN LITAFI SUBE. . | Ya kasance za su iya 1. Karanta da nazarin littafi. 2. Sarrafa harshe. 3. Amsa tambayoyi daga littafi | Hukummomi Jarrabawana WAEC da NECO |
HUDU | BITA TSAIRIN SARAUTA DA MUKAMAI | Dalibai za su iya 1. Yi bayyauar tsarin sarauta da mukamai na Hausa. 2. Ma’anar tsarin sarauta. 3. Kawo tsarin sarauta da mukanmi Da kasar su. | Hotuna Radiyi Rikoda. Kaseti |
BIYAR | BITA KAN ADADI | Za su ya 1. Kawo na’anar wanna aiki 2. Fayyace adadi 3. Yi bayanare yadda kalma. 4. Yi yaddare lanja kaimo daga zuwa jamil akalia | Mujula Littafi bukumar Jarrabawa ta WAEC da NECO |
SIDA | NAZARIN LITAF WASAN KWAI KWAYO | Su kasance za su iya 1.Yi karanta qazarin wasa kwaikwayo sarrafa harshe. 2. Yi amfani nazanin littafi. 3. Amfani duk aiki | Littafi Littafi hukumar Jarrabawa ta WAEC da NECO |
BAKWA | MAKON HUTU | | |
8-14 | BITA | | |