Dailibai za su iya amsam dukkan tambayoyin su daidai
Tekarda Tambaya
BIYU
Magunguna Garganjiya
1] ma anar magunguna gargajiya 2] masu bad a mogani 3] koyon masu yadda ake hada wasu magunguna
I] zabira Ii] Kwando sai woyi kambu Iii] labara
UKU
Tunanin Ahunshe a kan fatalwa
Dailibai za su iya 1] dafi yadda bahushe ya fahince fatalwa 2] kaow amfani abhushe 3] yi ganne daidai wann aiki
I] hotuna Ii] zane-zane
HUDU
Azuzuwan kalmomia harshen Hausa
Ya kasance, dalibai za su iya 1] yi tantance azuzuwa kalmomi 2] yi gane wannan aiki 3] siffanta azuzuwan kalmomi 4] koaw azuzuwa kalmomi da yawwa
I] littattafai Ioi] tarkard da ake Iii] yanka, ga dalibai Iv] rikoda
BIYAR
Ginar kalmomi o Harshen Hausa
Za su iya 1] kaow ma anar ginar kalmomi 2] bayyanar wannan aiki 3]saiwa kaima 4]dafi wato abin da ake lika wa saiw 5] tuna abin da ake yadda ginar kalmomi
I] hotuna Ii]tarkard da ake Iii] yanka; ga dalibai Iv] Rikoda
BIYAR
Ginar Kalmomi o harshen Hausa
Za su iya 1] Kaow ma anar ginar kalmomi 2] bayyanar wanan aiki 3] Saiwa kalma 4] Dafi wato abin da ake lika wa saiw 5] Tuna abin da ake yadda ginar kalmomi
I] hotuna Ii] littattafai Iii] labari
SIDA
Iren-ren fassara
Za su iya 1] yi ambanta iren-iren fassara 2] Yi bayyanar ma’ anar fassara 3] takaita fahinta, da ke yi 4] Rukanam fassara 5] kawo matakan fassara
Littattafi Kaset/Rikoda
Bakwa
Makon Hutu/Rabin Ajali
Takwas
Lokuta Hausawa
Dalibai za su iya 1] kawo ma anar loka/lokaci 2] Yi ambanta ga iren-iren lokaci 3] Duba yadda ake yi lokaci
Littattafi Jadawali kwali
Access free Unified Hausa Language Scheme of work for SSS2. SS2 Hausa Syllabus for Senior Secondary School Lagos State –Schemeofwork
Hausa Language Scheme of Work SSS2 Second Term
MAKO
BATU
MAKASUDI
KAYAN AIKI
Daya
Jarrabawa/Bita
Dalibai za su iya 1] kawo ma anar wannan batu 2] bad a bayyanin sana oi garhajiya Hausawa 3] Siffanta yaya ne ake yi sana ‘ oin Hausawa 4] Kawo Iren-iren sana oin gargajiya
UKU
Sana oin gargajiya agaba
Za su iya 1] Tuna da iren-iren sane oin gargajiya Hausawa 2]Yi amnanta abubawa kayan sana oin gargaiiva Hausawa 3]Yi bayyanar yauda ake yi sana oin gragajiya Hausawa 4] Yi gane amfani sana oin gargiya
I] Kayan sana oin noma Ii] Hotuna Iii] Rikoda Iv Kaset
HUDU
Auna Fahinta
Dalibai za su iya 2] Kaifafa fahintar zu game labara da waka 2] sanin ma anar kalmomi Hausa 3]Amsa tambayoyi dangane labara ko waka
Jaridun Hausa Rediyi Hotuna
BIYA
GABA
Za su iya 1] Fahimci ma anar gaba 2] fayyace tsarin gabab Hausa 3] ambiance Iren-iren tsarin 4] Yi gane ga amfani gabobi Hausawa
Tsawira Katuttuka
SIDA
Furuci bakake da wasula
Daibai za su iya 1] tantance furrci bakake da wasula 2] Yi bayyanar ma’ anar tsarin sauti.. 3]tuna da duruci bakake da wasula 4] sifanta amfani furuci bakake da wasula
Sane-zane hotuna
MAKO
BATU
MAKASUDI
KAYAN AIKI
BAKWA
Makon Hutu/rabin Ajalina Uku
TAKWAS
Tunanin
Dalibai su iya
Kaset
Bahsause iskoki
1] fadar yadda bahushe ya fahimci iskoki 2] kawo muhallin iskoki 3] san yadda bahuse ya fahinci iskoki 4] Na nnaga da ake yi 5] kawo amfanin ta
Kayan daga aji
TARA
Al-Adun Hausawa
Za su iya 1] gane ga ma anar al-adun 2] iren-iren, al-adun-hausawa 3] Yi ambanta ga al-adun Hausawa –Na mutane, Na abince, na kasa
Hotuna Kaset Radiyo Rikoda
GOMA
Rabe-Rabe jumlolin Hausawa
Ya kasance, dalibai za su iya 1] fayyace dukhan rabe-raben jumlo –suna, aikatau, bigire, hali dss 2] ginar jumoli das u 3] yi gane amfani rabe-rabe jumla a cikinharshen Hausa 4] Tuna da amfani rabe-raben jumla
GOMA SHA BIYU
BITA
SHA BIYU DA UKU
JARRABAWA
Access free Unified Hausa Language Scheme of work for SSS2. SS2 Hausa Syllabus for Senior Secondary School Lagos State –Schemeofwork
Hausa Language Scheme of Work SSS2 Third Term
MAKO
BARU
MARASUDI
KAYAN AIKI
Daya
Jarrabawa da Bita
Dailibai za su iya rubuta amsoil ga duk tambayoyi a ciki jarrabawa mai zuwa
Takarda jarrabawa da wuce
Biyu
Lokuta Hausawa
Ya kasance, dalibai za su iya 1] fayyace lokuta Huasawa 2] Yin amfani das u 3] Yi amfani si acikin jumloli 4] Amfani lokuta
Littatafai Kaset Rikoda
Uku
Iren-Iren Dassara 3]Yi amfani si acikin jumloli
Dalibai za su iya I] Kawo ma’anar fassara 2] Ire-iren fassara 3] Yi karbbiyar fassara (fasara mai ynaci) 4] Amfani Fassara
Jarida Mujalla Littattafai Da na turanci
Hudu
Nazarin Littattafin Was an Kwaikwayo
Dalibai za su iya: 1] nazarin littafi was an kwaikwayo dagane da jigo, da zubi da isari da sarrafa harshe 2]kawo wurate da ake was an kwaikwayo 3]Gwada yadda ake yi was an kwaiwayo 4]kawo amfani kwaikwayo
Kayan was an kwaikwayo Rediyo Bidiyo
Biyar
Camfe-gamfe A Kasar Hausa
Dalibai za su iya 1] yi bayyanar kanma’ anar camfe-camfe 2] fayyace iren-iren camfe-camfe Hausawa 3]Tantance Ire-iren camfe –camfe akalla 4]Yi amfani camfe-camfe
Bida
Magungunan gargayiya
Dalibai za su iya 1] yi bayyanar ma’ anarmagungunar gargajiya 2] Barrabe masu bad a magungunan 3] Yi bada wasu wasu magungunnan 4] Nuna yaya ne ake yi magunguna hausawa 5]Takaita wannan aiki
Layu Sanho Kambu Kwando Saiiwoyi hotuna
MAKO
BARU
MARASUDI
KAYAN AIKI
Bawa
Makon hutu/Rabin Ajalina uku
Takwas
Tunanin
Dalibai za su iya
Kaset
Bahause Iskoki
1] fadar yadda bahushe ya fahimci iskoki 2]kawo muhallin iskoki 3]san yadda bahuse ya fahinci iskoki 4]na nnaga da ake yi 5] kawo amfanin ta
Kayan daga aji
Tara
Al-adun Hausawa
Za su Iya: 1] Gane ga ma anar al-adun 2] iren-iren al –adun hausawa 3] Yi ambanta ga al- adun Hausawa-na mutane, Na abince, na kasa
Hotuna Kaset Radiyo Ridiyo Rikoda
Goma
Rabe –Rabe Jumolin Hausawa
Ya Kasance, dalibai za su iya 1] Fayyace dukhan rabe-raben jumlo-suna, aikatau, bigire, hali dss 2] Ginar Jumololi ddas u 3] yi gane amfani rabe-rabe jumla a cikin harshen Hausa 4] Tuna da amfani rabe-raben jumla
Goma sha daya
Iren-iren Jumloli A hausa
Ya kasance, za su iya 1] tantance iren-iren jumloli 2] Yi gane yaya ne ake tadda jumloli suke 3] tatnuwa, yaya ne ake yi jumloli a hausa 4] Nema yadda ake yi ta a Hausa