Access free Unified Hausa Language Scheme of Work for SSS1. SS1 Hausa Syllabus for Senior Secondary School Lagos State – Schemeofwork
SSS1 Hausa Scheme of Work First Term
HARSEN HAUSA AJALI NA DAYA
MAKO
BATU
MAKASUDI
KAYAN AIKI
DAYA
Bita a kanduk ayyuka a aji uku/jarabawa
Ma anar dalibai za su iya amsa Dukkan tambayoyi
Takarda-jara bawa
BIYU
Rabe-rabe jumlo Hausawa fili, suna
Dalibai za su fayyace yakin suna da kuma fili suna Ginar jumloli sa suna fili
Littafin yara Takarda ake samu rubuce-rubuce
UKU
Sassan jumobi Wakilin sunaSiffa BigireHali dss
Dalibai sun iya-kawo ma’anar misalau-Ni, mu, su dss Ginar jumloli sa sassan jumloli
Littafin dalibar Kunshe da kalmomi
HUDU
Rabe-rabe adabin baka
Dalibai sun iya 1] kawo ma’anar adabin baka 2] yi bayanar adabin baka 3]kawo rabe-raben adabin baka
Hotuna, radiyo zane
BIYAR
Ka’idojin rubutu ma’anar ka’idojin Rabuwa da hada kalmoni
Daalibai za nakalci ka’idojin rubutu ta yaddda za Hausa dai dai
Hotuna, Radiyo zane
SIDA
Ginar jumoli da sassan jumoli cigaba I] Zainab te ci kwai Ii] muna rubuta wasikar Iii] ni ice malama risikat
Yara za sun iyi ginar jumloli da rube-rube jumoli a Hausa
Littafin Labarin
MAKO
BATU
MAKASUDI
KAYAN AIKI
Takwas
Kaaidoji rubutu I] Hade Kalmomi Ii] Daurin/m/ko/n/da kuma baka gpyo
Dalibai za su iya rubuta 2] jumloli kalmomi yadda zasu iya rubuta su a Hausa
Gajerun Labara, Jarida da mujullu
TARA
Zamata Kawar a Hasua I] ma’ anar zamanta kawar Ii] Rukumin Jam’a da sheura n su
Dalibai za su 1] fahinci matsayi da kima tsakanni Hausawa 2] sun yadda Hausawa suka karkasan kan su ta hanyar shekaru 3] 3 fahince dabika da ailin kowa ni
Radiyo littatafai
GOMA
Wakokokin garaganjiya I] sai sai Ii] larma dudu
Za su iya 1] kawo ma’ anar wadannan wakoki a kasa 2] yi rera wannan wakoki daidai 3] yi gane/yi amfani wakoko
Rediyo rikoda
Goma Sha Daya
Rubufun labara I] Kaina Ii] Makaranta
Dailibai Za sui ye 1] Yi gane ma’ anal wannan batu 2] rubuta labara kan kaina/makarata ta dai dai
Littattafai yara
GOMA SHA BIYU
BITA
SHA BIYU DA UKU
RARRABAWA
Hausa Language Scheme of Work SSS1 Second Term
DAYA
Jarrabawa /Bita a kan dukkar aikokin ajalin da wure
Za su iya amsa dukkan tambayoyi
Takarda Jarrabawa
BIYU
Rabe rabe jumla 1]Ma’ anar 2]Aikatau bigire, wakilin suna dss
Dalibai za su iya 1] kawo ma’anar rabe raben jumla 2] yi ambantu mu-salau rabe raben jumla 3] ginar jumoli da misalau rabe-raben jumla
Littattafai Takarda da ake sa rubuce-rubuce misalau rabe raben jumla
UKU
Gabatarwa da rubutun wasika
1] kawo ma’ anar wanna batu 2] kawo tambayoyi da ake rubuta wasika 3]amfani wasika
Jarida littattafai
HUDu
Rubutun wasika
Dalibai za su 1] rubuta wasika daidai 2]yi aiki wasika daidai
Jarida littattafai
BIYAR
Adabin Baka
Dalibai za su kaw 1] ma’ anar adabi 2] rabe –raben adabin-kamar, wokoki, labarin garganjiya
Jarida littattafai
SIDA
Adabin Baka
Dalibai za su kawo 1] ma’ anar adabi 2] rabe-raben adabin-kamar wokoki, labarin garganiya tatsuniya
Jarida littattafai
BAKWA
Makon hutu/Rabin Ajali
Takwas
Dabarun fassara
Sa iya 1] Nakattar da barun fassara 2] amfani da dabarun fassara 3] fassara takaitattun bajani
Rediyo Bidiyo
TARA
Nazarun Littafin zube Tufafin –Wando, Riga, hula, sanni, sanda dss
Dalibai su iya karanta da nazarin littafi 1] jigo 2] salo 3] sarrafa harshe
Zababbe Litafi na hukomomin
MAKO
BATU
MAKASUDI
KAYAN AIKI
GOMA
Tufafin hausawa da kayan ado
Dalibai za su iya 1] san irem –iren tufafin hausawa 2] fanci matsayi da kima da amfani tufafin hausawa
Hotuna Jadawalin, Sunayen urem-irem tufafi
GOMA SHA DAYA
Karanta za
Dalibai za su 1] yi gane ma anar kalmomi 2] Yi karanta daidai 3] yi gabe amfani karanta
Littattafai Dalibai
GOMA SHA BIYU
BITA
SHA BIYU DA UKU
JARRABAWA
Hausa Language Scheme of Work SSS1 Third Term
MAKO
BATU
MAKASUDI
KAYAN AIKI
DAYA
Jarabawa /Bita
Su iya amsa dukkan tambayayi dukkan a cikin takada tambaye
tambayoyi
BIYU
Was kwakwalwa
Za su iya 1] ko me ke wasa kwakwalwa 2] iren-iren wasa-kwakwalwa kacici, kacici 3]kiki momin wasa kwakwalwa