Nigerian Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 4 Federal, alkaluman kidaya, rubutun, kananan haruffa, Schemeofwork
FIRST TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY FOUR
NIGERIAN LANGUAGE (NL)
HAUSA LANGUAGE PRIMARY FOUR AJI BIU ZANGO NA DAYA FIRST TERM
MAKO : Na daya (1)
BATU/MAKASUDI
Kidaya:
I.Menene kidaya
II.Fad! alkaluman kidaya
AYYUKA
Malami: Zai jagoranci dalibai wajen karanto ma’anar kidaya da fadar misalan kidaya daga 51-100
Dalibai: Su fahimci kalmar kidaya da misalanta.
Kayan aiki: Kananan karatuttukan alkaluman kidaya.
MAKO: Na biyu (2).
BATU/MAKASUDI
Kidaya:Tantance alkaluman kidaya
daga
51-100.
AYYUKA
Malami: Zai jagoranci dalibai su rubuto alkaluman kidaya daga 51-100.
Dalibai: Za su yi tambaya a kan abin da da ba su gane ba. Kayan aiki: Murafun kwalba, tsakuwa, da sauransu.
MAKO: Na uku (3)
BATU/MAKASUDI
Insha’in Baka:
I. Ma’anar insha’in baka.
II. Kawo bayanai game da ma’anar insha’in baka.
AYYUKA
Malami: Zai yi bayani da baki game da insha’in baka. Dalibai: Za su saurari malami game da bayanin da yake yi a kan insha’in baka.
Kayan aiki: Rikoda, bidiyo da sauransu.
MAKO: Na hudu (4).
BATU/MAKASUDI
Insha’in Baka:
i.Kawo bayanai ko labarai masu tambayoyi a karshe.
ii.Bayar da amsoshin tambayoyi
AYYUKA
Malami: Zai yi tambayoyi game da darasin da ya koyar. Dalibai: Za su amsa tambayoyi.
Kayan aiki: Kaset, faifan CD, talabijin da sauransu.
MAKO: Na biya (5)
BATU/MAKASUDI
Sauraro da Magana Gabatar da Auna Fahimta:
I. Karanta bayani ko
labarai masu tamabayoyi a karshe II. Bayar da amsoshin tambayoyi.
AYYUKA
Malami: Zai jagoranci dalibai wajen karanta littafi. Zai
kuma yi tambaya game da darasi.
Dalibai: Za su bada amsar tambayoyin.
Kayan aiki : Littatafai, katuttuka da sauransu.
MAKO : Na shida (6)
BATU/MAKASUDI
Gabatar da Rubutun
Wasika:
I. Ma’anar wasika a takaice.
II. Tantance yadda ake fara rubutun wasika.
AYYUKA
Malami: Zai jagoaranci dalibai su bayar da ma’anar wasika.
Dalibai: Za su maimaita darasin da malami ya bayar a kan ma’anar wasika.
Kayan aiki: Samfurin wasika da sauransu.
MAKO : Na shida (7).
BATU/MAKASUDI
Ci gaba da Rubutun
Wasika:
I. Misalin rubutun wasika.
II. Wasikar da za a cike gurabu, Misalin:
III. Zuwa ga //
IV. Bayan ///
V. Ina gaida/..
VI. Ka huta ///
AYYUKA
Malami: Zai jagoranci dalibai wajen bayar da misalan
yadda ake cike gurabu na wasika.
Sannan za su lura da misalan wasika da kuma amsa
tambayoyi daga malami.
MAKO: Na shida (8).
BATU/MAKASUDI
Fara Koyon Ka’idojin
Rubutu:
I. Ma’anar ka’idojin rubutu.
II. Tantance manyan harrufa.
B B C D D F G H J K
K L M N R
S T W Y Z.
AYYUKA
Malami: Zai jagoranci dalibai da wajen karanta ma’anar
ka’idojin rubutu.
Dalibai: Za su saurari malami game da darasin da ya kawo
a kan ma’anar ka’idojin rubutu.
Kayan aiki: Litattafai, jaridu da sauransu.
MAKO Na tara (9).
BATU/MAKASUDI
Ci gaba da Fara Koyon Ka’idojin
Rubutun:
Tantance kananan haruffa
li. Misalan manya da kananan haruffa.
AYYUKA
Malami: Zai ba da bayanin gyara aikin dalibai.
Dalibai: Za su saurari malami sannan su tantance manya
da kananan haruffa.
Kayan aiki: Katuttuka da sauransu.
MAKO : Na goma (10)
BATU/MAKASUDI
Ci gaba da Fara KoyonKa’idojin Rubutun:
i.Bayyana muhallan manyan haruffa.
ii.Bayyana muhallan kananan haruffa.
B B C D D F G H J K K L M N R S T W Y Z.
Ci gaba da Fara Koyon Ka’idojin Rubutun:
AYYUKA
Malami: Zai bayyana darasi a kan mahallan manya da
kananan haruffa.
Dalibai: Za su saurari malami da kuma tantance manya
haruffa.
Kayan aiki: Litattafai, jaridu, katuttuka d.s
MAKO Na sha daya (11).
BATU/MAKASUDI
Misalan alamun taya da
magana
Alamar zancen wani
( “….”)
Aya ( . )
Alamar tambaya ( ? ) Wakafi ( , )
Baka Biyu ( () )
Bitar Ayyukan Baya
AYYUKA
Malami: Zai bayyana misalan ka’idojin rubutu.
alibai: Za su saurari malami da kuma lura da darasin da ya
kawo a kan kai’dojin rubutu.
Kayan aiki: Litattafai, talabijin da d.s
MAKO: Na sha biyu (12). Na sha
BATU/MAKASUDI
Na sha biyu (12). Na sha
MAKO: uku (13).
BATU/MAKASUDI
Jarabawa.
MAKO: hudu (14)
Nigerian Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 4 Federal, alkaluman kidaya, rubutun, kananan haruffa, Schemeofwork
SECOND TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY FOUR
NIGERIAN LANGUAGE (NL)
HAUSA LANGUAGE PRIMARY FOUR AJI BIU ZANGO NA DAYA SECOND TERM
ZANGON NA BIYU DARASI: HAUSA AJI HUDU
MAKO: Na Daya (1).
BATU/MAKASUDI
Gajerun Wasannin
Kwaikwayo:
i.Ma’anar wasan kwaikwayo.
ii.Ire-iren wasan kwaikwayo.
AYYUKA
Malami: Ya kawo wasu wasannin kwaikwayo
gajeru daga littafi. Malami zai jagoranci dalibai su gane ma’anar wasan kwaikwayo su kuma maimaita ire-irensu.
MAKO: Na Biyu (2).
BATU/MAKASUDI
Gajerun Wasannin
Kwaikwayo:
i. Misalan wasan kwaikwayo:
ii. Yadda ake aiwatar da wasan kwaikwayo.
AYYUKA
Malami: Zai kawo wasu misalan gajerun
wasannin kwaikwayo da kuma bayyana yadda ake aiwatar da su.
Dalibai: zasu ambato misalan da kuma
aiwatarwa yadda malami yakoyar masu.
Kayan aiki: Rikoda da sauransu.
MAKO: Na Uku (3).
BATU/MAKASUDI
Gajerun Wakoki:
i. Ma’anar waka.
ii. Karanta wakoki
AYYUKA
Malami: Ya yi bayani da baki game da ma’anar
waka da kuma karanta wakoki ga dalibai. Kayan aiki: Littafi da sauransu
MAKO: Na Hutfu (4).
BATU/MAKASUDI
Gajerun Wakoki:
- Rera wakoki
- Muhimmam
- kalmomi da ke cikin waka.
AYYUKA
Malami: Ya jagoranci dalibai wajen rera wakokin
daga littafi. Haka nan, malami ya sa dalibai su
fito da muhimman kalmomi.
Kayan aiki: Littafi, rediyo da Sauransu.
MAKO: Na Biyar (5)
BATU/MAKASUDI
Kacici-kacici:
i.Ma’anar kacici- kacici.
ii.Misalan kacici- kacici.
AYYUKA
Malami: Ya ba da bayanin ma’anar kacici-kacici
da misalansu.
Kayan aiki: Kaset, rediyo da sauransu.
MAKO: Na Shida (6).
BATU/MAKASUDI
Kacici-kacici:
i.Bayyana wadannan kacici- kacici.
1.Da kikakwance kai wazaiyimikikits o?
2.Dan karamin falke ma ci kasuwa rlahira.
AYYUKA
Malami: Zai kawo wasu nau’oin kacici-kacici, ya
kuma bayyana su ga yara. Wajen amsa
tambayoyin da zai musu a cikin aji.
Dalibai: Su saurari malami.
MAKO: Na Bakwai (7).
BATU/MAKASUDI
Karin Magana:
i.Ma’anar Karin Magana.
ii. Misalan Karin Magana.
AYYUKA
Malami: Ya fadi ko ya bayyana ma’anar karin
magana da ba da misalansu.
Dalibai: Su saurari malami wajen darasi.
Kayan aiki: Littafi, wayar hanun (salula) da
sauransu.
MAKO : Na Takwas (8).
BATU/MAKASUDI
Karin Magana:
I.Kawo jerin Karin magana
AYYUKA
Malami: Ya kawo wasu jerin karin magana, tare
da neman dalibai su fadi ma’anoninsu.
MAKO : Na Tara (9).
BATU/MAKASUDI
Maganganun Azanci:
I.Ma’anarmaganga nunazanci.
Maganganun Azanci:
i. Misalanmagangan
AYYUKA
Malami: zai yi bayani a kan ma’anar azanci a aji.
Dalibai: Za su saurari malami wajen bayyana
abin da ake nufi da maganganun azanci.
MAKO: Na Goma (10).
BATU/MAKASUDI
Maganganun Azanci:
i.Misalanmagangan unazanci
ii.Maganganun azanci da ma’anarsu.
AYYUKA
Malami: Zai jagoranci dalibai su yi bayani ko
kawo misalan maganganun azanci da ma’anarsu.
MAKO :Na Sha Daya (11).
BATU/MAKASUDI
Bitar Ayyukan Baya.
MAKO: Na Sha Biyu (12)
BATU/MAKASUDI
Bitar ayyukan baya.
MAKO: Na Sha Uku (13)
BATU/MAKASUDI
Jarabawa.
THIRD TERM HAUSA LANGUAGE SCHEME OF WORK FOR PRIMARY FOUR
NIGERIAN LANGUAGE (NL)
ZANGO NA UKU
DARASI: HAUSA
AJI HUDU
MAKO: Na Daya (1).
BATU/MAKASUDI
Aure:
I. Ma’anar Aure
II. Ire-iren aure.
AYYUKA
Malami: zai yi bayani game da ma’anar
aure da kuma kawo ire-irensa.
MAKO : Na Biyu (2).
BATU/MAKASUDI
Aure:
i. Bayyana matakan yin aure a kasar Hausa.
AYYUKA
Malami: zaiyibayaniakan yin aure a
kasar Hausa da kuma kawo misalan
matakan yin auren.
Kayan aiki: Rediyo, littafi, talabijin.
MAKO : Na Uku (3).
BATU/MAKASUDI
Aure:
I. Ma’anar biki.
II. Misalan al’adu iri daban- daban da suke gudana a lokacin biki.
AYYUKA
Malami: Zai fadi ma’anar biki, ya kuma
bayyanin al’adun iri daban-daban da
suke gudana a lokacin biki a kasar
Hausa.
MAKO : Na Hudu (4).
BATU/MAKASUDI
Aure:
I.Ba da muhimmancin aure.
II.Ba da bayanin yadda ake yin aure.
AYYUKA
Malami: Zai kawo wasu ko irin
muhimancin da yake tattare da aure.
‘Dalibai: Za su gane yadda ake aure da
kuma muhimmancin aure.
MAKO: Na Biyar (5)
BATU/MAKASUDI
Hausawa da Sana’o’insu:
i. Ma’anar sana’a.
ii. Ire-iren sana’o’in Hausawa.
AYYUKA
Malami: zai yi bayani a kan ma’anar
sana’a da kawo ire-iren sana’o’in
Hausawa.
Dalibai za su saurari malami domin su san ko sun gane ma’anar sana’a.
MAKO: Na Shida (6).
BATU/MAKASUDI
Hausawa da Sana’oi’nsu:
I.Bayyana wasu sana’o’in
Hausawa.
II.Ba da misalan kayan amfani
da su wajen yin sana’o’in.
AYYUKA
Malami: zai iya duba littafin zaman
mutum da sana’arsa. sannan ya zabi
wasu daga cikin muhimman kalmomin
da aka ambata a cikin wadannan,
sana’oi’n don yi wa dalibai bayanin su. Kayan aiki: Hotuna, kayan gudanar da sana’o’in, d. s.
MAKO : Na Bakwai (7).
BATU/MAKASUDI
Abubuwan amfani da Sana’o’in kan
samar:
i.Muhimmancin Sana’o’in Hausawa.
AYYUKA
Malami: Zai yi bayani a kan irin amfanin
jama’a da ake samarwa daga wadannan
sana’o’in
Dalibai su bayyana irin muhimmanin
sana’a a garinsu.
MAKO : Na Takwas (8).
BATU/MAKASUDI
Abincin Hausawa:
i.Ma’anar Abinci
ii.Rabe-raben Abincin Hausawa
AYYUKA
Malami: Zai bayani a kan ma’anar
abincin. Ya kuma sa dalibai su lissafo
ire-iren abincin da suke ci a gidansu.
MAKO: Na Tara (9).
BATU/MAKASUDI
Abincin Hausawa:
i. Ire-iren Abinci mai Gina jiki, sa kuzari d. S.
ii. Bayyana muhimmancin cin Abinci a jikin dan-Adam
AYYUKA
Malami: Ya kara fayyacewa dalibai
game da muhimmancin abinci ga jikin dan’Adam.
MAKO : Na Goma (10).
BATU/MAKASUDI
Tufafin Hausawa:
i.Ma’anar Tufafi.
ii.Rabe-raben Tufafi
AYYUKA
Malami: zai jagoranci dalibai, zuwa
wuraren da ake dinkawa da sayar da
tufafin Hausawa, domin su gani da idanuwansu.
MAKO: Na Sha Daya (11).
BATU/MAKASUDI
Tufafin Hausawa:
i.Ba da bayani a kan Tufafin Mata da Maza.
ii.Kawo amfanin Tufafin Hausawa.
AYYUKA
Malami ya fitowa da dalibai,
muhimmancin sanya sutura.
MAKO: Na Sha Biyu (12)
BATU/MAKASUDI
Bitar Ayyukan Baya:
MAKO: Na Sha Uku (13)
BATU/MAKASUDI
Jarabawa: