Nigeria Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 1 Federal, Jagoranci, Kulawa da iyali, Tambayoyi, Schemeofwork.com
FIRST TERM SCHEME OF WORK FOR HAUSA LANGUAGE PRIMARY 1
MAKO 1
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Sunayen abubuwa: masu raid a marasa rai
- Masu rai misali doki, kaza, ayuka,kifi
- Marasa rai misali mota, kofi, taburi da sauransu
AYYUKA
a. Kawo sunayen abubuwa daban-daban. Masu rai.
MAKO 2
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Maimaita ayyukan mako na É—aya. Sanayen abubuwa.
AYYUKA
MAKO 3
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Ladabi da biyyaya: Ma’anar ladabi, ma’anar biyyaya.
AYYUKA
a. Su iya bayana hali na gari.
MAKO 4
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Ladabi da biyyaya misali tarbiya dasauransu.
AYYUKA
Kawo misaloli na halayen gari.
MAKO 5
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Kalmomin aiki: misali tafi, sha, karatu, wanki, wasa da sauransu
AYYUKA
Kawo misaloli na halayen gari.
- Jagoranci
- Bayani
- Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Gaisuwa: ma’anar gaisuwa. Yanayin lokacin gaisuwa a misali safe, rana, yamma.
AYYUKA
- Jagora
- Kawo misali gaishe- gaishe
- Tambayoyi
MAKO 7
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Taɗi: ma’anar taɗi misali hire, tsakanin
aboki da aboki, kawa da kawa, ya da uwa da sauransu.
AYYUKA
- Jagoranci
- Bayyana sanan kani da aboki, da kanwa ds.
MAKO 8
JIGO/ MAKASUDI
ADABI:
Wasan ƘwaiƘwayo: indar was an ƘwaiƘwayo. Misali was an ƘwaiƘwayo : dan dali, talabijin,nradiyo, majigi.
AYYUKA
- Jagoranci
- Bayani akan was an kwaikwayo
- Tambayoyi
MAKO 9
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Tsabta: Ma’anar tsabta da misalin su.
AYYUKA
- Jagoranci
- Bayani
- Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
KiÉ—aya: daya zuwa ashirin (1-20)
AYYUKA
- Jagoranci
Fadar misalin aikalamin kidaya
MAKO 11
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Rubutattun wasan ƘwaiƘwayo
AYYUKA
- Jagoranci
- Bayani
- Tambayoyi
MAKO 12
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Ranakun mako
AYYUKA
Jagoranci da rubutu da karanta kariku makoni
MAKO 13: Maimaitan ayyukan baya.
MAKO 14: Maimaitan ayyukan baya.
Nigeria Language Syllabus, Hausa Language scheme of work primary 1 Federal, Jagoranci, Kulawa da iyali, Tambayoyi, Schemeofwork.com
SECOND TERM SCHEME OF WORK FOR HAUSA LANGUAGE PRIMARY 1
HAUSA LANGUAGE PRIMARY ONE AJI DAYA ZANGO NA BIU SECOND TERM
MAKO 1
JIGO/ MAKASUDI
Maimaita ayyukan baya
AYYUKA
MAKO 2
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Karatu kafin fara babbaku misali. Tantance sunaye da hotune
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/ MAKASUDI
ADABI:
Wakokin yara: ma’anar waka, ire-iren waƘoƘi.
AYYUKA
Jagoranci Kawo rabe-rabe waka Rerawan da sauransu
MAKO 4
JIGO/ MAKASUDI
ADABI:
WaƘoƘin yara:
- Yara mata
- Yara maza
AYYUKA
Jagoranci Kawo rabe-rabe waka Rerawan da sauransu
MAKO 5
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Kulawa da iyali misali uwa da uba
AYYUKA
Bayani a yada ake
kulawa da iyali da tambayoyi
MAKO 6
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Kulawa da iyali: Yin biyeya, ayyukan uwa da uba
AYYUKA
Jagoranci
Bayani da
Tambayoyi
MAKO 7
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE;
Karatun babbuka misali b, É“, c, d, É—, da sauran su
AYYUKA
Jagoranci
Rubuta bakake allo
Tambayoyi
MAKO 8
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Karatun babbaku:
AYYUKA
Jagoranci
Bayani da rubuta bakake a allo
MAKO 9
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Kulawa da iyali misali inna da goggo
AYYUKA
Jagoranci Bayani akan iyali
MAKO 10
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU:
Kulawa da iyali misali kawu, yaya, kaka da sauransu.
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Tambayoyi
MAKO 11: Maimaita ayyukan bara
MAKO 12: Jarabawa
THIRD TERM SCHEME OF WORK FOR HAUSA LANGUAGE PRIMARY 1
HAUSA LANGUAGE PRIMARY ONE AJI DAYA ZANGO NA UKU THIRD TERM
MAKO 1
JIGO/ MAKASUDI
Maimaita ayyukan baya
AYYUKA
MAKO 2
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Rubutu kafin fara babbuka
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Tambayoyi
MAKO 3
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Rubutun babbaku
AYYUKA
Jagoranci da bayani
MAKO 4
JIGO/ MAKASUDI
ADABI:
A.Tatsuniya: Ma’anar tasuniya
b. Ƙwatanci tasuniya
AYYUKA
Jagoranci da Bayani tsuniya Tambayoyi
MAKO 5
JIGO/ MAKASUDI
ADABI:
Tasuniya: Ire-ire tasuniya.
AYYUKA
Jagoranci
Bayani
Ire-iren tasuniya
Tambayoyi
MAKO 6
JIGO/ MAKASUDI
ADABI:
Tasuniya: muhimancin tasuniya
AYYUKA
Jagoranci
Bayani akan muhimanci tasuniya
Tambayoyi
MAKO 7
JIGO/ MAKASUDI
AL’ADU: Lisafa kayayyakun al’adu.
AYYUKA
Jagoranci
Misalen kayan al’adu
Tambayoyi
MAKO 8
JIGO/ MAKASUDI
Misalin kayayyakun al’adu
AYYUKA
Jagoranci
Misalen kayan al’adu
Tambayoyi
MAKO 9
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Rubutu babbaku
AYYUKA
Jagoranci
Bayani da
Tambayoyi
MAKO 10
JIGO/ MAKASUDI
HARSHE:
Rubuta wasullan hausa. Misali I,e,a,o,u.
AYYUKA
Jagoranci
Bayani da
Tambayoyi
MAKO 11: Maimaita ayyukan baya
MAKO 12: Jarabawa.