Senior Secondary School Humanities Curriculum for Hausa. SS 3 Hausa Language Scheme of Work Federal – Schemeofwork.com
HAUSA LANGUAGE SS 3 FIRST TERM
ZANGO NA DAYA AJI UKU
MAKO | JIGO/MAKASUDI | AYYUKA |
1 | Nazari akan rubutacciyar waƙa: Malami zai koyar da; waƙoƙi dangane da:jigo,zubi da tsari kamar; kar biyar da yawan baitoci da budewa da rufewa | A duba litattafan da NECO/WASSCE ts amince |
2 | Ci gaba da nazari akan rubutacciyar waƙa: Malami zai koyar da; salon sarrafa harshe; kamar dabarun jawo hankali,amfani da karin magana ds. | A duba liitittifan NECO/WASSCE |
3 | Naziri akan littafin wasan kwaikwayo: Malami zai koyar da; Ma’anar wasan kwaikwayo. Misali, ana yin wasan kwaikwayo na radiyo, talabijin dandali, silima da bidiyo ds. | A duba liitittifan NECO/WASSCE |
4 | Ci gaba da nazari akan littafin wasan kwaikwayo; Malami zai koyar da; rubutaccen wasan kwaikwayo na zaɓaɓɓen littafi. Nazari akan; (a) Jigo misali Wayar da kai,Gyaran hali,Gargaɗi,Nasiha,Nishaɗi ds. | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
5 | Ƙa’idojin Rubutu: Malami zai koyar da; Alamomin tayar da amagana na keɓe zanceAlamar keɓe Magana, wato baka biyu | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
6 | Ci gaba da ƙa’idojin Rubutu: Malami zai koyar da; Kalmomi masu gaɓa ɗaya ta hanyar aikace-aikace kamar shifta | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
7 | Fassara a aikace: Malami zai koyar da; Fassara Jawabi da labari Fassara waƙa | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
8 | Ci gaba da fassara a aikace: Malami zai koyar da; Yin fassara mai yanciGujewa yin fassarar kalma da kalma | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
9 | Dangantakar iyali: Malami zai koyar da; Ma’anar dangantakar iyali.Dangantakar iyali da dangi a Hausa; Kaka, Uba, Uwa, Kawu, Gwaggo. | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
10 | Ci gaba da dangantakar iyali: Malami zai koyar da; Dangantakar iyali da dangi kamar; Wa, Ƙane, Ya, Ƙanwa, Yan maza biyu, Ya’yan yan uwa ds. | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
11 | Bukukuwa: Malami zai koyar da; Ma’anar bukukuwaIre-iren bukukuwa. Misali bikin aure, suna, cika-ciki, Sallah, nadin sarauta, takutuha, kalankuwa ds. | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
12 | Ci gaba da bukukuwa: Malami zai koyar da; Yadda ake yin bukukuwa da lokacin da ake yinsa da masu yin bukukuwan da kuma muhimimcinsa ga jama’a. misali; nishadi, zumunci, raha, da raya al’ada. | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
13 | Maimaitawa: Maimaita ayyukan zangon karatu | |
14 | Jarabawa |
Senior Secondary School Humanities Curriculum for Hausa. SS 3 Hausa Language Scheme of Work Federal – Schemeofwork.com
HAUSA LANGUAGE SS 3 SECOND TERM
ZANGO NA BIU AJI UKU
MAKO | JIGO/MAKASUDI | AYYUKA |
1 | Tsarin sarautu da muƙamai: Malami zai koyar da; Ma’anar tsarin sarautu da muƙamaiIre-iren sarautun gargajiya | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
2 | Nazarin littafin zube: malami zai koyar da; Nazarin littafin ƙagaggen labariIya sarrafa harshe. Misali; jigon littafi, jaruntasoyayyaban tausayigyaran hali dadabarun zaman duniya | A duba liitittifan da NECO/WASSCE soka amince |
Senior Secondary School Humanities Curriculum for Hausa. SS 3 Hausa Language Scheme of Work Federal – Schemeofwork.com