Hausa Language Scheme of Work for JSS1 Federal

Schemeofwork.com
Scheme of Work

Education Resource Centre Hausa Language Scheme of work for JSS1 Federal. Kiyaye hakikin makwabtaka. –Schemeofwork.com

HAUSA LANGUAGE L1 JSS 1 FIRST TERM ZANGO NA DAYA   AJI DAYA

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Ma’anar jimla da bayanin sassauƘar jimla. 
2ADABI: Ma’anar rubutacciyar waƘa da misalanta 
3ADABI: Karatun gajerun rubutantun waƘoƘi. Misali: fito da zubi da tsarin wakoki 
4AL’ADA: Ma’anar Bukukuwan gargajiya da ire-irensa 
5AL’ADA: Bayanin bukukuwan gargajiya. Misali aire, suna, sallah d.s 
6HARSHE: Karanta labari a bayyane da bayanin muhiman kalmomi 
7AL’ADU: Ire-iren sana’o’in gargajiya da muhimancin su 
8HARSHE: Sassan jimla misali- suna, aikatau, bayanau ds. 
9HARSHE: Karanta labari da amsa tambayoyin labarin 
10AL’ADA: Rukon iyali da muhimancinsa 
11AL’ADA: Kiyaye hakikin makwabtaka 
12AL’ADA: Tsimi da tanaji don gobe. Misali- tattling kudi, kaucewa al mubazzaranci, yin assu ds. 
13Bitar aikin baya/maimaitawa 
14Jarabawa 

HAUSA LANGUAGE L1 SECOND TERM ZANGO NA BIU  AJI DAYA

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: 
 Ma’anar insha’i da ire-irensa. Misali – wasiƘa, labari, muhawara ds. 
2ADABI: Ma’ana da misalin tsattsaurar jimla 
3ADABI: Ma’ana da misalan Karin Magana 
4AL’ADA: Bayani akan miyagun kwayoyi da ire-irensu 
5AL’ADA: Takaitaccen bayani akan al’ada da ire-irenta 
6HARSHE: Nau’o’in inshai misali- na siffantawa, na labari, na bayyannawa da na wasika. 
7HARSHE: Takaitaccen    bayani   akan   ire-iren    tsattasaurar jimla. Misali – jimlar umarni, da kuma ta tambaya 
8ADABI: Misalan labarai masu tushen Karin Magana da kuma tsattsefesu. Misalai – da muguwar  rawa gara kin tashi, mai arziki ko a kwara ya saida ruwa. 
9AL’ADA: Illar shan Ƙwayoyi ba bias Ƙa’ida ba tare da kawo misalan miyagun Ƙwayoyi. Misali – wiwi, sholisho, baliyon, hadar ibilis ds. 
10AL’ADA: Tasirin al’adun zamani akan na gargajiya. Misali – fannin iilml, kasuwanci, sana’o’I, tufafi, abinci, ds. 
11Bitar aikin baya/maimaitawa 
12Jarabawa 

HAUSA LANGUAGE L1 THIRD TERM ZANGO NA UKU   AJI DAYA

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Ma’anar furuci da ire-irensa 
2HARSHE: Jaddada muhimman gaÉ“oÉ“in furuchi. Misali – laɓɓa, haƘora, harshe, hauƘa, ganÉ—a, hanÉ—a, ds. 
3ADABI: Rubutu wasiƘa da ire-irensa. Misali ta neman aiki, ta ‘yan’ uwa da abokan arziki. 
4ADABI: Takaitaccen bayani akan wasan Ƙwaikwayo da ire-irensa. Misali – na dandali, rubutacce ds. 
5ADABI: Aiwatar da wasan Ƙwaikwayo tare da ƘoƘarin fito da darussan da ke ciki. Misali – akan muhimmancin zaman lafiya 
6ÄDABI: Ci   gaba   da   wasan  Æ˜waiƘwayo.   Misali   – muhimmancin neman ilimi 
7AL’ADA: Zane a al’adun hausa da ire-irenta. Misali- na Ƙwarya, tukunya, na gida ds. 
8AL’ADA: Kwalliyar tufafi. Misali – kwado da linzami, sirfani, kufta, alkyabba da abaya. 
9HARSHE: GaÉ“oÉ“in furuci- masu motsi da marasa motsi. Misali – harshe, leɓɓa, dasashi ds. 
10ADABI: Cikakken bayani akan wasiƘar neman aiki. Misali – sassanta da Ƙa’idojinta 
11ADABI: Aiwatar da wasan ƘwaiƘwayo akan illar shan miyagun Ƙwayoyi. 
12Bitar aikin baya/maimaitawa 
13Jarabawa 

Education Resource Centre Hausa Language Scheme of work for JSS1 Federal.

HAUSA LANGUAGE L2  FIRST TERM ZANGO NA DAYA  AJI DAYA

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Babbakun Hausa da ire-iresu 
2HARSHE: Wasulan Hausa 
3ADABI: Gaisuwa: Ma’anar gaisuwa da misalanta 
4ADABI: Misalan gaisuwa: Ina kwana, Ina wuni, barka da asuba, mukwana lafiya, sauka lafiya, adawo lafiya ds. 
5HARSHE: Ƙidayar Hausa (yara su iya kidaya 1-50) 
6AL’ADA: Kayayyakun amfani a gida (na É—aki da na tsakar gida da na girki) 
7ADABI: Ma’anar sadarwa da hanyoyin sadarwa. Misali – radiyo. Talabijin, wayar tangaraho, jirida, mujalla, Ƙasida, allon sadarwa, hotuna. 
8ADABI: Amfanin hanyar sadarwa 
9AL’ADA: Tantance sunayan abubuwan da ke makaranta. 
10ADABI: Sunan sassan jikin mutum (Tare da zana surau dan adam) 
11ADABI: Koyar da sunayen dabbobin gida da na daji 
12ADABI: Koyar da sunayen tsuntsayen gida da na daji 
13Bitar ayyukan baya/maimaitawa 
14Jarabawa 

Education Resource Centre Hausa Language Scheme of work for JSS1 Federal. –Schemeofwork.com

HAUSA LANGUAGE L2 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI DAYA

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Koyar da haÉ—a Ƙanannan kalmomi. Misali – ci, sha, tafi, rai, ds. 
2ADABI: Koyar da sunayen asalin garuruwan Hausawa. Misali Kano, Katsina, Gusau, Sokkwato, Zaria ds. 
3ADABI: Koyar da sunayen launika da Hausa. Kore, shudi, ja, fari, ds. 
4ADABI: Koyar da sunayen ranakun mako. Misali – Litinin, Lahadi, Shekaran jiya, yau, gobe, jibi, gata ds 
5ADABI: Koyar da lokaci ( Agogo). Misali – daƘiƘa, minti, kwata, rabi, sa’a ds. 
6ADABI: Koyar da sunayen watanni da Hausa. Misali- Janairu, Afrili, Satumba ds. 
7ADABI: Koyar da kayan aikin gona. Misali – laujr, fatanya, garma, Kwando ds. 
8ADABI: Sunayen abincin Hausawa da ‘ya’yan itatuwa (tuwo, fura, danwake, dambu, lemo, abarba, kaanya, tsada, adawa, magarya) 
9ADABI: Dabi’un cin abincin Hausawa. (Cid a dama, lanƘwasa kafa, wanke, hannu ds.) 
10ADABI: Ƙidayar Hausa ( Daga 51-100) 
11Bitar akin baya/maimaitawa 
12Jarabawa 

HAUSA LANGUAGE L2 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI DAYA

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1ADABI: Koyar da kyawawan É—abi’un Hausawa. Misali – kunya, Ƙyauta, girmama baƘo da maƘwabci ds. 
2ADABI: Koyar da tatsuniya mai dauke da ƘyaƘƘyawar É—abi’u. 
3AL’ADA: Tufafin Hausawa (na maza da na mata) 
4HARSHE: Koyar da suna (Noun) da ire-iren sa. Misali – Shehu, Kano, Kura, Kujera, Yashi, Garke d.s 
5HARSHE: Koyar sa wakilin suna (Pronoun). Misali – ni, mu, kai, ku, shi, ita, su, ds. 
6HARSHE: Koyar da Ƙalmonin aikatau (Verb) sauƘaƘa. Misali- ci, sha, zo, tafi, dauka, wasa, ds. 
7HARSHE: Sunayen alamomin rubutu misali – aya, waƘafi, alamar tambaya, ds. 
8HARSHE: Ci gaba da koyar da alamomin rubutu. Misali – alamar motsin rai, ruwa-biyu, al-hamza ds. 
9HARSHE: Hada manyan Ƙalmonin Hausa ta amfani da baƘi da wasali. Misali – makarauta, tsintsiya, manjagara ds. 
10ADABI: 
 Gina labari daga hotuna. Misali – Mama tana girkiBaba yana noma ds. 
11HARSHE: Tambaya da amsa cikin gajerun jimloli. Misali – Ina zaka? Me kake so? Yaya sunanka? Yaya sunanki? 
12Bitar aikin baya/maimaita aikin baya 
13Jarabawa 

 

Share this Article
Leave a comment
adbanner