Hausa Language Scheme of Work for JSS 2 Federal

9 Min Read
Schemeofwork.com
Scheme of Work

Nigerian Languages, Hausa language Scheme of work for JSS 2 Federal. Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin shakara –Schemeofwork.com

HAUSA LANGUAGE L1 FIRST TERM

ZANGO NA DAYA           AJI BIU

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Ma’anar furuci da gaɓoɓinsa. Misali – hanɗa, hanƘa, ganɗa, dasashi, makwallato ds.     
2HARSHE: Ma’ana da ire-iren jimla. Misali- jimla bayanau, jimla tambayoyi, jimla umarni, jimla korewa. 
3ADABI: Misalan labarai masu tushen Karin Magana. Misali – in kunne yaji jiki ya tsira, kunne ya girmi kaka ds. 
4ADABI: Ma’ana da rukunonin adabin baƘa. Misali – waƘoƘin baƘa, tatsuniyoyi, labarin gargajiya, ds 
5FURUCI: Cikakken bayani akan gaɓoɓin furuci masu motsi da marasa motsi. Misali – harshe, hanɗa, ganɗa, dasashi, ds. 
6HARSHE: Bayan akan jimla umarni da jimla tambaya. Misali – tafi !, zauna!, me Ali ya saya?, way a mari binta? ds. 
7ADABI: Gabatar da rubutaccen wasan ƘwaiƘwayo. 
8ADABI: Ci gaba da labari mai tushen Ƙarin Magana. 
9ADABI: Cikakken bayani akan nau’o’in adabin baka. Misali – Tatsuniya, labarin gargajiya, zaurance, barkwanci, Ƙarin Magana, waƘoƘi makaɗa, take da kirari, ds. 
10ADABI: Nazari akan rubutaccen wasan kwaikwayo. Misali – Jigo, salo, zubi da tsar, jarumi, ds. 
11ADABI: Muhimmancin adabin baka ga al’umma 
12ADABI: Muhimmancin wasan ƘwaiƘwayo ga al’umma 
13Bitan aikin baya/maiamitawa   
14Jarabawa 

Nigerian Languages, Hausa language Scheme of work for JSS 2 Federal –Schemeofwork.com

HAUSA LANGUAGE L1   SECOND TERM
ZANGO NA BIU             AJI BIU

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Ma’ana da ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds. 
2HARSHE: Ma’anar insha’i da misalansa. Misalign – insha’i siffantawaninsha’in labari, insha’in muhawara, ds. 
3ADABI: Aiwatar da karatun gajerun rubutaitun waƘoƘi. 
4ADABI: Ma’anar rubutaccen adabi da rukunonin sa. Misali rubutun zube, waƘa, wasan ƘwaiƘwayo. 
5AL’ADA: Ma’ana shugabanci da muhimmancinsa. Misali – jagoranci, gudanar da mulki, tabbatar da bin doka, zaman lafiya, tsaro, adaki, ds. 
6HARSHE: Bayani akan misalan rukunonin kalmomi. Misali –  suna, wakilin suna, aikatau, sifa, bayanau, ds. 
7HARSHE: Cikakken bayani akan nau’o’in insha’i. misali – na siffantawa, na labari, na muhawara, na  bayyanawa, na Ƙarin Magana, na wasiƘa, ds. 
8ADABI: Ci gaba da nazarin gajarun rubutattun waƘoƘ’in Hausa. Missal – jigo, salo zubi, tsari, ds. 
9ADABI: Cikakken bayani akan rukunonin ruutaccen adabi. Misali –  rubutun zube, waƘa, wasan, ƘwaiƘwayo. 
10AL’ADA: Misalan shugabanci, matakai uku na gwamnati da hawa uku na mulki 
11Maimaitawa/bitan aikin baya   
12Jarabawa 

Nigerian Languages, Hausa language Scheme of work for JSS 2 Federal. Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin shakara –Schemeofwork.com

HAUSA LANGUAGE L1   THIRD TERM
ZANGO NA UKU            AJI BIU

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Ma’ana da ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds. 
2HARSHE: Cikakken bayani akan wasiƘan neman aiki 
3AL’ADA: Ma’anar ibada da muhimmancinta. Misali – Ƙarfafa imani, kyautata mu’amala, samun tarbiyya, ds. 
4AL’ADA: Hanyoyin kyautata tattalin arziki da misalansa. Misali –  noma, kiwo, sana’o’in hannu, cinikayya, ds. 
5HARSHE: Ci gaba da bayanin ginin kalma (tilo da jam’i) 
6AL’ADA: Ci gaba da rubutun wasiƘa (yan uwa da abokin) 
7AL’ADA: Cikakken bayani akan ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakkah, hajj/ziyara, sada zumunci, sadaka, kyauta, tarbiyys, mu’amala, ds. 
8AL’ADA: Cikakken bayani akan hanyoyin kyautata tattalin arziki. Misali – noma da kiwo na zamani, sarrafa kayan abinci, sana’o’in hannu, ds. 
9AL’ADA: Tasarin cinikayyar zamani akan ta gargajiya. 
10AL’ADA: Kyawawan dabi’u da munana. Misali – faɗin gaskiya, rikon amana, zumunci, sata, gulma, shaye-shaye, ds. 
11AL’ADA: Ingancin tsaftar jiki da ta tufafi. Misali – wanka, wanki, aski, kitso, yanke farce, goge hakori, ds. 
12Bitar akin baya/maimaitawa 
13Jarabawa 

HAUSA LANGUAGE L2    FIRST TERM
ZANGO NA DAYA           AJI BIU

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: Ma’nar furuci da sunayen garaben furuci (Laɓɓa, HanƘa, Hanɗa, Ganɗa, Makwallato ds) 
2HARSHE: Yanayin furuci. Misali- Laɓɓa: /b/,  /b/,  /m/ HanƘa: /d/, /e/, /t/, /n/, ds. 
3AL’ADA: Tantance sunayen amfani gona. Misali- dawa, gero, masara, doya, ds. 
4HARSHE: Koyar da lissafi a saukake. Misali – Tarawa (+), debewa (-), sau (x), rabawa (/) 
5HARSHE: Ma’anr ginin kalma da ire-iresa (Jinsin namiji da na mace) 
6HARSHE: Tilo da jami. Misali – yaro –yara, makaranta – makarantu, kujera- kujeru ds. 
7ADABI: Hanyoyin tafiye-tafiye na da dana zamani. Misali- doki, jaki, rakumi, keke, babur, mota, jirgi ds. 
8ADABI: Ƙoyar da waƘoƘin yara na dandali. Misali yar fade, shalle ds. 
9ADABI: Ci gaba aikin mako na takwas. 
10ADABI: Ƙalmomin saye da sayarwa a kasuwa. Misali farashi, yayi, bashi, araha, tsada, ds 
11AL’ADA: Ma’anar biki da rabe-rebensa. Misali – sallah, aure, suna. 
12AL’ADA: Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin shakara-shekara. Misali- kalankuwa, dambe, kokawa, ds. 
13Bita/maimaita akin baya 
14Jarabawa 

Nigerian Languages, Hausa language Scheme of work for JSS2 Federal. Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin shakara –Schemeofwork.com

HAUSA LANGUAGE L2  SECOND TERM
ZANGO NA BIU            AJI BIU

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1HARSHE: ƘirƘirar Ƙananna jimloli. Misali – zani kasuwa,  ya sunauka? 
2HARSHE: Koyar da sifa da bayanau 
3AL’ADA: Koyar da sunayen mutane na al’ada. Misali – Tanko, Talle, Azumi, Audi, MAto, Marka ds 
4AL’ADA: Koyar da sunayen mutane na ranaku. Misali- Liti, Asabe, Talatu, Larai, Jummai, Dan asabe ds. 
5ADABI: Koyar Da Sunayen Shiyoyi. Misali- Kudu, Arewa, Gabas, Yamma, Sma da Ƙasa 
6HARSHE: Ma’anar jimla da nau’o’inta. Misali- jimlar bayani, tambaya, umarni ds. 
7ADABI: Takaitaccen tarihin bayajidda. 
8ADABI: Abinci da lokutan cinsu a Huasa. Misali – koko da kosai (safe), fura (rana) tuwo, (dare) ds. 
9ADABI: Ma’anar shugabanci da ire-irensu. Misali shugabaancin gida, unguwa, gari, kasa, addini, sana’a ds. 
10ADABI: Muhimmancin shugabanci. 
11Bita/maimaita aikin baya   
12Jarabawa. 

HAUSA LANGUAGE L2  THIRD TERM
ZANGO NA UKU           AJI BIU

MAKOBATU/KUMSHIYAAYYUKA
1AL’ADA: Ma’anar ibada da ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakka, hajj, sada zumunci, sadaka ds. 
2AL’ADA:  Muhimmancin ibada. 
3AL’ADA: Koyar Da Kayan Ƙiɗan Hausawa Ta Hanyar Amfani Da Hotuna. Misali – Ƙalangu, Gange, Ƙanzagi, Algaita, Gurmi, Goge ds. 
4AL’ADA: Ma’anar tarbiyya da ire-irenta. Misali – tarbiya ta zamantakewa, tsare amana, taimakon juna, bin dokoki, cinikayya ds. 
5AL’ADA: Muhimmancin tarbiya. 
6AL’ADA: Yanayin al’adun bikin aure. Misali auren buduruwa da na bazawara ds. 
7ADABI: Bayyana halin da zuciya da jiki suke. (Labarin zuciya a tambayi fuska) 
8AL’ADA: Tsafta da ado. Misali- tsaftar jiki , aji, muhalli, abinci ds. 
9AL’ADA: Yanayin tufafin maza. Misali riga, hulla, yar-shara, ds. 
10AL’ADA: Yanayin tufafin mata. Misali – zane, kallabi, ds. 
11ADABI: Labari daga hotuna 
12Bita/maimaita akin baya 
13Jarabawa 

Share this Article
Leave a comment